Isa ga babban shafi

Labaran karfe 5 na RFI Hausa cikin bidiyo 06/12/2023

Ahmed Abba na karanta labaran duniya
Ahmed Abba na karanta labaran duniya © RFI/ FMM

An gudanar da zanga-zanga a birnin Abuja don nuna adawa da kisan da sojoji suka yi wa masu taron maulidi a jihar Kaduna bisa kuskure a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ke cewa, ba ta da isassun makaman yaki da 'yan ta'adda. Shirin na dauke da tattaunawa ta musamman tare da tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa game da wannan kisa na Kaduna. Akwai rahotanni game da yakin Gaza da kuma waiyar da ake tuyawa a taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya a birnin Dubai.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.