Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 19/12/2023

Khamis Saleh dauke da labaran duniya na karfe 5 agogon Najeriya (2023-12-19)
Khamis Saleh dauke da labaran duniya na karfe 5 agogon Najeriya (2023-12-19) © RFI/ FMM

Kamfanin Makamashi na Total mallakin Faransa zai zuba jarin dala biliyan 6 a bangaren makamashin kasar, yayin da gwamnatin Najeriya ta yi wa sama da yara mata allurar rigakafin kamuwa da cutar kansar bakin mahaifa. A can Jamhuriyar Dimokuradiyar Congo, mutane sama da miliyan ne ke shirin kada kuri'a a zaben shugaban kasa. Yau ne ake sa ran Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi zama kan makomar Gaza.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.