Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 05/02/2024

Michael Kuduson dauke da labaran duniya
Michael Kuduson dauke da labaran duniya © RFI/ FMM

Jami'an 'yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar tsadar raayuwa a jihar Neja ta Najeriya. Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da shirinta na maido da tsoffin sojojin da suka yi ritaya bakin-daga domin yaki da matsalar tsaro. Shirin na dauke da hira ta musamman kan tsadar rayuwa a Najeriya da kuma yadda za a samu mafita daga musibar. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.