Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 08/02/2024

Michael Kuduson
Michael Kuduson © RFI/ FMM

Ministocin Kasashen ECOWAS sun gudanar da taro a Abuja domin lalubo hanyar magance rikicin da ya addabi yankin a daidai lokacin da Nijar da Mali da Burkina Faso suka sanar da ficewarsu daga kungiyar. Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci 'yan tawayen M23 da su kawo karshen hare-harensu kan fararen hula a Kivu, yayin da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Anthony Blinken ke cewa akwai alamun tsagaita wuta a yakin Gaza.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.