Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 12/02/2024

Michael Kuduson
Michael Kuduson © RFI/ FMM

Kasar Ivory Coast ta lashe gasar cin kofin Afrika ta AFCON bayan ta casa Najeriya a wasan karshe. Gwamnatin Najeriya ta ce, nan kusa kasar za ta fara fitar da dimbin abinci ga kasashen duniya. Gwamnatin sojin Nijar ta ce, matakin kawo karshen amfani da kudin CFA zai kawo karshen mulkin mallaka. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.