Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 19/02/2024
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Rahoto na musamman game da tsadar rayuwa a Jamhuriyar Nijar, Kungiyar AU ta kammala taronta na 37 ba tare da cimma matsaya kan tunkarar matsalolin da suka addabi nahiyar Afrika ba, Farashin kayan abinci ya fara sauka a kasuwannin Najeriya.