Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 20/02/2024
Wallafawa ranar:
Matsalar kwararar 'yan ci-rani masu tsallakwa ta Nijar zuwa Turai ta sake ta'azzara a baya-bayan. Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargaba kan irin mummunar barnar da matsalar karancin abinci za ta yi wa kananan yara a Zirin Gaza. Haiti ta tuhumi mutane 50 da ake zargi da kisan tsohon shugaban kasar da suka hada da mai dakinsa.