Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 22/02/2024

Shamsiyya Haruna
Shamsiyya Haruna © RFI/ FMM

Kungiyar Kwadago ta TUC ta janye daga yajin aikin game-gari a daidai lokacin da takwararta ta NLC jta ce ba gudu ba ja da baya. Kungiyoyi masu dauke da makamai a Libya sun amince su fice daga birnin Tripoli. China ta bukaci kotun duniya da ta bayyana matsayinya kan mamayar da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.