Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 13/03/2024

Nura Ado Sulaiman
Nura Ado Sulaiman © RFI/ FMM

Gwamnatin Najeriya ta bude daukacin kan iyakokinta da Jamhuriyar Nijar tare da janye takunkuman da ta kakaba wa sojojin kasar. Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce, kasarsa ta shirya tsaf domin shiga yakin makaman nukiliya tsakaninta da Amurka.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.