Morocco ta bai wa Falasdinawa tallafin abincin azumi
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A yayin da Falasdinawa ke ci gaba da mika kokon neman abincin da za su ci a cikin wannan wata na Ramadan, gwamnatin Morocco ta tashi jirgin sama makare da kayan abinci domin isar da su ga mutanen Gaza.