Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 29/03/2024
Wallafawa ranar:
Yau ne al'ummar Kirista ke gudanar da bukukuwan Easter. Mutane 45 sun mutu sakamakon wani hatsarin mota a Afrika ta Kudu. Isra'ila ta kaddamar da harin bam cikin Syria da ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 40.