Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 03/04/2024
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Najeriya ta kara wutar lantarki da kashi 300% a lokaci guda. Sabon shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya nada Ousmane Sonko a matsayin firaministansa. Wata girgizar kasa mafi muni a shekaru 25 ta afka wa Taiwan.