Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 17/04/2024

Abdoulaye Issa
Abdoulaye Issa © RFI/ FMM

Wani rahoto ya bayyana yankin arewa maso yammacin Najeriya a matsayin wanda ya fi fama da matsalar ta'addanci. Gwamnatin mulkin sojin Nijar za ta fara fitar da man fetur zuwa kasar Mali. Sojojin Rasha dubu 50 sun mutu sakamakon yaki da Ukraine kamar yadda wani bincike ya bankado.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.