Isa ga babban shafi
Iraki

Hare hare sun hallaka mutane 13

Hare hare da dama da a ka kai a kasar Iraki, sun yi sanadiyar mutuwar mutane 13, wadanda suka hada da mahajata 'yan shi’a guda 10 da aka kashe a garin Karbala, inda kabarin Imam Ali yake, wanda ya hada dubun dubatar yan shi’a dake ziyarar kabarin.Majiyoyi da dama sun bayyana cewa, an kai harin bam di ne, a cikin wata mota, kusa da wata tashar mota mai tazarar kili mita 20, gabashin Karbala, haka kuma kilo mita 110 a kudancin Bagadaza babban birnin kasar ta Iraki. 

Garin Karbala na Iraki inda a kai hare hare
Garin Karbala na Iraki inda a kai hare hare Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.