Yemen
Shugaban Yemen Saleh na neman hanyar sauka
Shugaban kasar Yemen Ali Abdullah Saleh dake fuskantan bore, ya bayyana cewa gwamnatinsa tana daram akan kafafunta, inda jam’iyyarsa ta jaddada masa goyon baya.Amma akwai rohotonni dake tabbatar da cewa yayin tattaunawa da ‘yan adawa shugaban ya saduda, ya fara neman hanyoyin ajiye mulki cikin girma da arziki.
Wallafawa ranar: