Isa ga babban shafi
Portugal

Portugal ta cimma yardaidainiya samun lamai daga assussun lamani na duniya

Gwamnatin kasar Portugal ta cimma yarjejeniyar karbar kudaden ceto tattalin arzikinta.Kungiyar tarayyar Turai da Hukumar kula da bama Lamuni ta Duniya IMF su ne za su yi wanan taimako.Praministan kasar mai barin gado Jose Socrates shi ne ya bayyana haka, inda za a baiwa kasar kudaden da suka kai Euro bilyan 78 cikin shekaru uku masu zuwa.Bangarorin sun shafe makonni uku suna tattauna yarjejeniyar ta baiwa kasar ta Portugal tallafin da zai taimaka mata ficewa daga matsalar tattalin arziki data samu kanta a ciki. 

Fernando Teixeira dos Santos ministan kudin kasar Potugal
Fernando Teixeira dos Santos ministan kudin kasar Potugal Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.