Isa ga babban shafi
FAO

Hukumar kalaci ta Majalasar Dumkin Duniya ta koka kan banar kalaci a duniya.

Duk shekara , kishi daya cikin uku na kalacin da ake nomawa a duniya, na salwanta. An kistata yawan kalacin da ton milyar 1.3 kamar yadda majalasar dumkin duniya ta sanar a cikin wani bincike da ta gudanar.An danganta yawan kalaci da kusan rabin kalacin da duniya ke nomawa na ababe masu bada gari. Kasashe masu karfin masaanantu ,da masu karfin tatalin arziki su ne ke barnatar da kalaci fiye da kima.Daga shekara ta 2009 zuwa ta 2010,kalaci ton milyar 2.3 ne kasashe suka barnatar,abunda zai iya ciyar da mutane milyon 925. 

Manoman shinkafa na cikin aiki noma
Manoman shinkafa na cikin aiki noma Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.