Isa ga babban shafi
Amurka

Kasar Amurika da dumbin bashi a kai

A yau Gibin kasafin kudin kasar Amruka ya kai Dala Miliyan dubu 14.294, wanda ya sa shugaban kasar Barak Obama ya bayyana cewa, kasar na shirin fadawa cikin mawuyacin halin tattalin arzikin da bata ta ba samun kanta ba a ciki, inda yan majalisar dokokin Republican ba su amince da kasafin kudin da ya gabatar masu ba.Dr Aminu Umar masani Tattalin Arziki a kwalejin fasaha ta Kaduna, da ke arwacin tarrayar Najeriya ya yi mana tsokaci a kai.   

Kudin takardu na Dallar Amurika
Kudin takardu na Dallar Amurika ©RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.