Isa ga babban shafi
Duniya

Duniya na fuskantar zaffafar yanayi

Chritina Figueres , babbar jami’ar majalasar dinkin duniya ,ta furuta cewa :mahali na cikin wani mauyacin hali a yanzu haka.Babbar jami’ar ta furuta cewa :an samu Karin zafafar mahali da digri 2 na celsus a duniya idan aka dangantashi da sakamakon shekarar da ta gabata. Wanan lamarin ya kassance haka ne sabili da ilar da gurbatacin iska ya ma mahali .Shi dai wanan gurbatacin iska mai yin taadi ga yanayi ya fitowa ne daga bangaren makamashi,kanfanoni da lamuren suhuri .A yankin kasar Mexico zafi ya kai maki 2 a kan maunin Celsus.Wani kalubala da mahalin ke fuskanta shi ne , yanzu a yakin kasashen Amurika yawan kamun kifi da masuntan zamani ke yi irin na wuce gona da iri ya sa manyen kifaye sanfarin Requin ya shiga cikin wani hali na salwanta. Bincike ya nuna idan ba a doki mataki na gari ba shi ma jinsin irin wanan kifi zai bace bata daga duniya . Kifi sanfarin Requin ya samu ne shekaru milyon 100 kafin bulluwar manyan dabobin ruwa da ake kira dinosaure,amma yanzu kuma kifayenna fuskanta matsala ta bacewa a duniya. 

Wutar daji na daya daga cikin matsalolin zaffafar yanayi a duniya
Wutar daji na daya daga cikin matsalolin zaffafar yanayi a duniya fao.org
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.