Duniya
Bankin duniya :illar tsadar man petur da kalaci a duniya
Wani Rahotan Bankin Duniya, ya bayyana cewa, kara tsadar da man fetur ya yi, da kuma abinci ke yi, na dakushe habakar tattalin arzikin duniya a cikin wannan shekara.Wannnan rahoto da ya zo kwana daya bayan na Bankin Afrika, ya yi hasashen samun ci gaban tattalin arziki na sama da kashi uku bisa dari, sabanin na kusan kashi hudu da aka samu a bara.
Wallafawa ranar: