Isa ga babban shafi
Amurka

Bankin duniya ta tallafa da kudi ga wasu kasashen Amurka

Bakin duniya ta bayar da wata sanarwar a game da tallafin da ya kai dalar Amurka miliyon dubu, don taimakawa wajen shawo kan matsalolin tsaro a wasu kasashen yakin tsakiyar nahiyar Amurka. Wanan taimako ya zo ne bayan da kasashen da ke bada kudin su ga bankin suka sha alwashin bayar da tallafi, don yaki da fadace-fadacen kungiyoyi masu fataun miyagun kwayoyi.  

Masu gidan rana
Masu gidan rana
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.