Isa ga babban shafi
MEXICO

Yan sanda sun halbe wani har lahira kan iyakar kasar Mexico

Yan sandan kasar Amurka da ke suntiri a kan iyakar kasar, sun bindige wani mutum dan asalin kasar Mexico, sakamakon jifarsu da duwatsu.Yan sanda sun harbi Jose Alfredo, mai shekaru 40 a kai, bayan da ya jefi wani dan sandan da ke aikin sintiri a kan iyakar kasar. Ma’aikatar harkokin wajen kasar mexico ta yi Allah wadai da wannan matakin da ‘yan sandan suka dauka, inda kuma ta nema a bata cikakken bayani kan lamarin. 

Masu son zaman lahiya a kasar Mexico
Masu son zaman lahiya a kasar Mexico @Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.