Isa ga babban shafi
Venezuela

Shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez ya koma Gida

Shugaban Kasar Venezuela Hugo Chavez, ya koma kasar shi, bayan da ya yi wata tafiya don i jinya a kasar Cuba, lamarin da ya sa aka yi ta cecekuce a kasar.Wannan dawowar ta shugaba Chavez, ta baiwa ‘yan kasar da dama mamaki, inda kuma shugaban yace ya yi matukar farin ciki da dawowar tashi. Sai dai kuma yace ba zai sami damar gudanar da wasu shagulgulan da kasar za ta yi a kwanakin nan ba.Tun a ranar 8 da watan yuni ne Mr. Chavez ya tafi kasar cuba, inda aka mishi tiyata saboda cutar Cancer da ya ke fama da ita. 

Shugaban Kasar Venezuela Hugo Chavez
Shugaban Kasar Venezuela Hugo Chavez Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.