Isa ga babban shafi
Norway

Behring Breivik ya shirya yin babbar ta'asa

‘yan sandan kasar Norway sun ce dan bindiga dadi Anders Behring Breivik, da ya hallaka mutane 77 a kasar, ya shirya yin barnar da ta wuce abin da ya yi. Jami’in yan sanda mai kula da bincike Paal-Frederik Hjort Kraby yace Behring Breivik ya shirya yin ta’asa mai yawa, amma abin da ba su gano ba shine loacin da ya shiya aiwatar da barnar tashi.Sai dai kuma kafafen yada labarum kasar sun rawaito cewa Behring Breivik, ya shiya kai hari kan fadar basaraken kasar da Shalkwatar jama’iyyar labour mai mulkin kasar. 

Dan bindiga dadi Behring Breivik
Dan bindiga dadi Behring Breivik REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.