Isa ga babban shafi
Amurka

Likitan gawa yace Michael Jackson ba shi ya kashe kansa ba

Likitan da ya yi gwaji kan gawar Michael Jackson, Christopher Rogers, yace bai amince da cewar mawakin ne ya yi sanadiyar kashe kansa ba, yayin da ya bada shaida a gaban kotu.Likitan yace, binciken da ya gudanar a gawar mawakin, ya nuna masa cewar, akwai shaidar likitansa ne ya yi kuskuren yi masa allurar propofol da ta wuce kima, don sa shi yin barci. 

Fai fan Michael jackson na (breaking news)
Fai fan Michael jackson na (breaking news) Foto: Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.