Venezuela
Chavez zai koma gida bayan kwashe kwamaki yana jinya
Yau ake saran shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez, zai koma gida daga kasar Cuba, bayan sake ganawa da likitocinsa, akan jinyar da yake na cutar sankara.A hirarsa ta wayar Salula da aka yada a tashar Telabijin din kasar, Chavez yace ya kwashe lokaci mai tsawo yana tattaunawa da Tsohon shugaban kasa, Fidel Castro.
Wallafawa ranar: