Myanmar
An saki fursinonin siyasar kasar Myanmar
A yau juma’a hukumomin kasar Myanmar suka yi afuwa ga wasu fitattun ‘yan adawan kasar, da ma tsohon Firimiya, a wani sabon shirin afuwa ga fusunonin siyasa.Wannan matakin na kara jaddada shirin kawo sauyin da gwamanatin da ke samun goyon baya sojoji ke yi.
Wallafawa ranar:
Talla
Sakin darurukan fursunonin siyasa na daya daga cikin bukatun kasashen yammaci, da suka kakabuwa kasar jerin takunkumi, kuma jama’iyyar shugabar ‘yan adawan Aung San Suu Kyi, ta yi maraba da wannan matakin na gwamnati.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu