Isa ga babban shafi
Rasha

Shugaban kasar Russia Medvedev ya gabatar da sabuwar Doka

Shugaban kasar Russia Dmitry Medvedev ya gabatar da sabuwar Doka ga majalisar kasar domin sauya tsarin zaben Gwamnoni, bayan mutan kasar sun yi wata ‘yar kwarya-kwaryar zanga-zanga.

Shugaban kasar Rasha Dmitry Medvedev
Shugaban kasar Rasha Dmitry Medvedev Reuters
Talla

Karkashin sabuwar dokar, jama'a za'a bari su zabi Gwamnoni da ‘yan independa.

Karkashin tsarin da aka zabi sabon Gwamna ne, ta hannun sunayen da jam'iyyar ta gabatar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.