Isa ga babban shafi
Najeriya

Cameron na Birtaniya ya bayyana damuwa game da rikicin Somalia

Fira Ministan Britaniya, David Cameron, ya danganta rikicin Somalia da zanga-zangar da ke ci gaba da kadawa a kasashen Laraba, sai dai yace rashin daukar matakin kawo karshen tashin hankalin da ake samu a kasar Somalia, na iya jefa duniya cikin wani hankali.

Fira Ministan Birtaniya David Cameron.
Fira Ministan Birtaniya David Cameron. REUTERS/Toby Melville
Talla

Cameron yace, ganin yadda kungiyar Al Shabaab ta hada kanta da kungiyar Al Qaeda, ya zama wajibi su dauki matakan ganin sun shawo kan matsalar.

Gobe Alhamis ne Birtaniya zata dauki nauyin taro na musamman kan kasar Somalia a birnin London.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.