Isa ga babban shafi
Bankin Duniya

An zabi Jim Yong Kim a matsayin sabon shugaban Bankin Duniya

An zabi sabon shugaban Bankin duniya,wanda aka zaba shine Mr. Jim Yong Kim da Amurka ta mara wa baya, ya kuma doke Ngozi Okonjo Iweala ta Nigeriya.Sai dai tun kafin zaben na yau Ngozi Okojo-Iweala ta nuna karaya, inda ta ce zata tassammanin za a yi adalci a wannan zaben, sai dai kuma ta gagara janyewa daga takarar.Dama dai an dade ana tunanin Kim ne zai dare wannan shugabancin, ganin yadda Amurka ce ta fi kowace kasa yawan jari a bankin, wanda kuma hakan ya bata yawan fada aji a wajen gudanar da bankin fiye da kowace kasar.Dama dai tun kafa bankin, kasar ta Amurka ce ke fidda shugabn shi, amma wannan karon dan takarar ta ya sami abokan adawa.

Sabon shugaban Bankin Duniya, Jim Yong Kim
Sabon shugaban Bankin Duniya, Jim Yong Kim REUTERS/Issei Kato
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.