Faransa-Jordan-Syria
Faransa za ta tura masu kula da lafiya a sansanin ‘Yan gudun hijira a Jordan
Kasar Faransa ta ce zata tura sojojin ta masu kula da lafiyar al’umma iyakar kasar Syria da Jordan, domin taimakawa ‘Yan gudun hijirar Syria da ke bukatar taimakon gaggawa. Fadar shugaban kasa, Francois Hollande, tace sun dauki matakin ne tare da amincewar hukumomin kasar Jordan.
Wallafawa ranar:
Talla
Sanarwar tace, Ministan harkokin wajen Faransa, Laurent Fabius, zai kai ziyara Jordan ranar 15 ga watan nan, domin ganin sahihin halin da ake ciki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu