Brazil
An zabi bakin fata a matsayin shugaban kotun kolin Brazil
A karon Farko kasar Brazil ta samu bakar fata a matsayin shugaban kotun kolin kasar, sakamakon zaben Joaquim Barbosa, alkalin da ke shari’ar zargin cin hancin da ake wa manyan jami’an gwamnatin Tsohon shugaban kasa, Inacio Lula da Silva.A zaman da suka yi, alkalan kotun 10 sun zabi Barbosa mai shekaru 58 a matsayin shugabansu, a kujerar da ake rikewa na shekaru biyu.
Wallafawa ranar:
Talla
A kasar Brazil Sama da rabin ‘Yan kasar miliyan 194 bakaken fata ne.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu