Isa ga babban shafi
EU-Iran-Syria

Kasashen Turai za su sake nazarin takunkumin Iran da Syria

Ministocin Harkokin wajen kasashen Turai yau za su gudanar da wani taro a Brussels, inda ake saran za su sake amincewa da wasu sabbin takunkumi kan kasashen Iran da Syria, da kuma taimakawa kasar Mali kwato Yankin Arewacin kasar. Ministan harkokin wajen Jamus, Guido Westerwelle, yace zuwa yanzu Iran ta kasa daukar matakin ba da kai kan bukatun kasashen duniya, saboda haka za su aika mata da babban sako.

Shugaban kasar Iran, Mahmud Ahmadinejad
Shugaban kasar Iran, Mahmud Ahmadinejad Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.