Isa ga babban shafi
Amurka

Ana binciken Kamfanonin aika sakwanni na FedEx da UPS a Amurka

An fara gudanar da bincike kan kamfanonin aika sakwannin kasar Amurka na FedEx da UPS, saboda zargin karbar sakon magungunan kashe zafi, daga hannun shagunan sayar da magungunan da ke hada hada ta shafukan internet.

Tambarin kamfanin FedEx
Tambarin kamfanin FedEx i-cms.lejdn.fr
Talla

Jarida Wall Street Journal, da ta fara bayar da rahoto kan batun, ta ce lamarin na zaman wani matakin yakin da cinikayyar magungunan ba bisa ka’ida ba.
 

Sai dai cikin wata sanarwa da ya fitar, kamfanin FedEx ya musanta aikata laifi, tare da alkawarin bayar da hadin kai wajen binciken.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.