Rasha da kungiyar Larabawa sun nemi a hau teburin tattaunawa a rikicin Syria
Gwamnatin kasar Rasha tare da kungiyar kasashen Larabawa sun yi kiran hawa teburin sasantawa tsakanin gwamnatin Syria da ‘Yan tawaye domin kawo karshen zubar da jinin da aka kwashe sama da shekaru biyu ana yi a kasar. Ministan harakokin wajen Rasha, Sergei Lavrov ya ce ba’a san inda rikicin kasar ya dosa ba.
Wallafawa ranar:
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane 70,000 ne suka mutu tun fara zanga-zangar adawa da gwamnatin Bashar al -Assad a watan Maris din shekarar 2011.
Har ila wasu dubbanin mutane da sun rasa matsuguninsu ta dalilin rikicin inda a yanzhu haka suke neman mafaka a kasashen dakae makwabtaka da kasar ta Syria.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu