Masar
Masar ta kama wani jirgin ruwa da makamai da Izraela tace Iran ce ta aikasu ga Syria
SOJIN Ruwan kasar Masar sun kama wani jirgin ruwa mai dauke da makamai daga kasar Israila, zuwa kasar Togo, inda suka tsare matukansa 14.Kakakin rundunar sojin kasar, Col Ahmed Mohammed Ali, yace jirgin na dauke da katon 105 na bindigogi da albarusai.Sai dai tashar talabijin na Israila tace jirgin na dauke da katon 40 na makamai da Iran ta aikewa kasar Syria ne.
Wallafawa ranar: