Brazil
Brazil ta damu da tsare dan kasar da aka yi a Birtaniya
Gwamnatin Brazil ta nuna bacin ranta da tsare wani dan kasar da Birtaniya ta yi a karkahsin dokar yaki da ta’addanci.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumomin Britaniya sun tsare David Miranda ne, wanda ke auran Glenn Greenwald, ‘yar jaridar da ta wallafa wasu daga cikin bayanna asirin Amurka da Edward Snowden ya ba ta.
An dai saki Miranda bayan ya kwashe sa’oi 9 a tashar jiragen saman Heathrow.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu