Isa ga babban shafi
Australia

ana ci gaba da samun sakamakon zaben kasar Australia

Sakamakon Zaben dake fitowa daga kasar Austria, sun nuna cewar Jam’iyar hadin kai dake mulkin kasar ta samu gagarumar rinjayen da zai bata wasu shekaru biyar masu zuwa.Sakamakon ya nuna cewar Jam’iyar Socail Democrat ta samu kashi 27 na kuri’un yayin da abokiyar kawancen ta ta Peoples Party ta samu kashi kusan 24.Yan kasar Austria miliyan 6 suka shiga zaben dan zabo Yan Majalisu 183.

Tony Abbott, shugaban masu ra'ayin rikau na kasar Australia na Zabe a  Sydney tare da iyalansa
Tony Abbott, shugaban masu ra'ayin rikau na kasar Australia na Zabe a Sydney tare da iyalansa REUTERS/David Gray
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.