Isa ga babban shafi
Italiya-Najeriya

Italiya: 'Yan sanda sun cafke karuwai 34 ‘yan Najeriya

‘Yan sandan kasar Italiya sun kaddamar da samame a wuraren da ake sana’ar karuwanci, yawanci ‘Yan Najeriya da ake shigowa da su a birnin Rome tare da cafke mutane 34 kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka ruwaito. Rahotanni sun ce ‘Yan sanda sun tarwatsa kungiyoyin da ke tara ‘yan mata tare da tursasa masu yin karuwanci a kasar Italiya.

'Yan sandan Italia sun cafke wata mace da ke sana'ar Karuwanci a kasar Italiya
'Yan sandan Italia sun cafke wata mace da ke sana'ar Karuwanci a kasar Italiya Photo Grain Media
Talla

Mutane 34 ne ‘Yan sandan suka cafke yawancinsu ‘Yan Najeriya a birnin Rome.

Wata majiya tace ‘Yan sandan kasar Italiya sun samu hadin kai ne daga kasar Togo domin farautar karuwan da ake shigowa da su a sassan yankunan kasar Italiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.