Faransa
Shekaru 44 da kafa kungiyar kasashe renon Faransa
Yau 20 ga watan Maris, shekaru 44 kenan da kafa kungiyar kasashen masu mu’amala da harshen Faransa a duniya. Yanzu haka dai kungiyar na da kasashen 57 a matsayin mambobinta a sassa daban daban na duniya.
Wallafawa ranar:
Talla
Batun habaka harshen Faransanci, da bunkasa al’adu da kuma tattalin arziki, na daga cikin manyan manufofin da kungiyar ta saka a gaba.
Yanzu haka dai akwai mutane sama da milyan 220 da ke magana da harshen Faransanci, to sai dai mafi yawan wadanda ke amfani da harshen na zaune ne da nahiyar Afirka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu