Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Dr Bashir Kurfi

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar China, wato Sin Xi Jinping na rangadin kasashen turai a karo na farko tun hawansa kujerar shugabancin kasar, inda yanzu haka yake ziyarar yini uku a kasar Faransa. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi masanin tattalin arziki Dr Bashir Kurfi na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria yadda masana ke kallon wannan rangadi. 

Shugaban China, Xi Jinping
Shugaban China, Xi Jinping REUTERS/John Thys/Pool
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.