Isa ga babban shafi
Italiya

Muna cikin yakin duniya na uku-inji Fafaroma

Fafaroma Francis ya jagoranci bikin cika shekaru 100 da kaddamar da yakin duniya na farko a kasar Italiya,kuma a cikin jawabin da ya gabatar a wata makabarta da aka binne daruruwan Sojoji a arewa maso yammacin Italiya, Fafaroma yace matsalolin tashin hankali da duniya ta ke ciki yanzu tamkar yakin duniya ne na uku.

Fafaroma Francis a Makabartar Sojoji ta Redipuglia a Italiya inda aka binne daruruwan Sojoji da suka mutu a Yakin duniya na farko
Fafaroma Francis a Makabartar Sojoji ta Redipuglia a Italiya inda aka binne daruruwan Sojoji da suka mutu a Yakin duniya na farko REUTERS/Stefano Rellandini
Talla

Bikin na tuna yakin duniya na farko na zuwa ne a yayin da ake ci gaba da rikici a kasashen Iraqi da Syria da Ukraine da kuma rikicin Boko Haram a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.