Colombia
Rikici ya barke tsakanin 'Yan tawayen FARC da sojan gwamnatin Colombia
Kungiyar Yan Tawayen kasar Colombia da ake kira FARC ta jefa al’ummar garin Buenaventura sama da 400,000 cikin duhu bayan wani kazamin hari da suka kai garin inda suka lalata tashar lantarki.
Wallafawa ranar:
Talla
Garin na Buenaventura shine birnin dake dauke da babbar tashar jiragen ruwan kasar.
Har yanzu dai Yan Tawayen da bangaren gwamnati na cigaba da tattauna a kasar Cuba dan kawo karshen tashin hankalin da a ke samu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu