Isa ga babban shafi
TARAYYAR TURAI-BAKIN-HAURE

Bakin haure su mutu a hadarin kwale kwale

Rahotanni daga kasar Turkiya sun ce akalla bakin haure 13 suka mutu lokacin da kwale kwalen da ka dauke su zuwa kasar Girka ya yi karo da jirgin ruwa.

Bakin haure da dama sun mutu sakamakon gamuwa da hadarin kwale kwale a kan hanyarssu ta shiga nahiyar Turai.
Bakin haure da dama sun mutu sakamakon gamuwa da hadarin kwale kwale a kan hanyarssu ta shiga nahiyar Turai. REUTERS/Italian Navy/Handout via Reuters
Talla

Kamfanin dillancin labaran kasar ya ce cikin wadanda suka mutu har da kananan yara 4 a kwale kwalen dake dauke da baki 46.

Masu gadin gabar ruwan Girka sun ce sun ceto mutane 22 daga cikin wadanda hadarin ya ritsa da su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.