brazil
Brazil za ta rage yawan turirin da ke gurbata muhalli
Kasar Brazil ta amince ta rage yawan tururin da ke gurbata muhalli da kamfanoni da masana’antunta ke fitarwa da kashi 37 a cikin shekaru goma masu zuwa.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugabar kasar Dilma Rousseff wadda ta gabatar da jawabi a gaban zauren Majalisar Dinkin Duniya, ta ce kasar za ta kara adadin zuwa kashi 4 cikin 100 kafin shekara ta 2030.
Brazil na daga cikin manyan kasashen duniya da ke taka rawa wajen gurbata muhalli sakamakon yawan masana’antun da take da su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu