Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheik Ibrahim Az-zazzaky kan hadarin Saudiya

Wallafawa ranar:

Kimanin Mahajjatan daga sassan duniya 767 ne suka rasa rayukansu a wani tirmitsitsin da ya auku a lokacin jifan shaidan a Mina, yayin da da dama suka jikkata.To sai dai ana zargin Kasar Saudiya da gazawa wajan aikwatar da tsare tsaren aikin hajji yadda ya kamata tare da yin kane-kane a sha'anin kula da aikin hajjin da ake gudanarwa duk shekara.Akan wannan  batun ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Sheik Ibrahim Az-zazzaky, daya daga cikin malaman addini a Najeriya.

Mahajjata 767 ne aka tabbatar da mutuwarsu a Saudiya a tirmutsitsin da ya faru  a wajen jifan Shaidan.
Mahajjata 767 ne aka tabbatar da mutuwarsu a Saudiya a tirmutsitsin da ya faru a wajen jifan Shaidan. REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.