Isa ga babban shafi
PERU-LIMA-UN

Kasashen Duniya sun kaffa kungiyar V20 a Lima

An gudanar da wani taro a birnin Lima na kasar Peru, taron da ya hada Ministocin kudin mayan kasashe da wasu kasashe marasa karfin da zimmar tsaida raayi guda don bullo da dabarun tallafawa dangane da batun dumamar yanayi.

Dumamar yanayi a Duniya
Dumamar yanayi a Duniya Getty images
Talla

Ministocin sun kaddamar da kungiyar da suka radawa suna V20, kwatankwacin kungiyar kasashen duniya da ake kira G20 na masu karfin tattalin arziki da masanaantu na duniya.

Wannan taro na zuwa ne gabanin babban taro da zai gudana gameda dumamar yanayi na duniya da za’ayi a Paris na kasar Faransa cikin watan 12 mai zuwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.