Isa ga babban shafi
Amurka

Shugaba Obama ya gana da Ahmed Mohammed

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya gana da matashin nan Musulmi Ahmed Mohammed wanda ya kera agogo, amma jami’an tsaro suka kama shi da zargin kera bam.

Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama REUTERS/Shannon Stapleton
Talla

Mohammed na daga cikin dalibai, malamai, masana kimiya, yan sama jannati da fitattun mutanen da shugaban kasar Barack Obama ya karrama daren jiya a fadar sa, inda ya bukaci tallafawa matasa irin su Mohammed dan tabbatar da cigaban Amurka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.