Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheik Dahiru Usman Bauchi kan Maulidin Annabi

Wallafawa ranar:

Al-ummar musulmai a sassan duniya na gudanar da bikin maulidi domin tunawa da ranar da aka haifi Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.Domin sanin tasirin wannan bikin, wakilinmu na Bauchi, Ibrahim Goje ya tattauna da Sheikh Dahiru Usman Bauchi, daya daga cikin fitattun malaman addinin Islama a Najeriya. 

Sheik Dahiru Usman Bauchi, babban malamin addinin Islama a Najeriya.
Sheik Dahiru Usman Bauchi, babban malamin addinin Islama a Najeriya.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.