Isa ga babban shafi
Iran

Iran ta kame Sojojin ruwan Amurka 10

Jami’an Tsaron kasar Iran sun kama sojojin ruwan Amurka 10 inda suka tsare su bayan sun kutsa kai gabar ruwan kasar. Wani babban jami’in sojin Amurka yace sun samu tabbaci daga jami’an Iran cewar za a saki sojojin nan ba da jimawa ba

Shugaban Iran Hassan Rouhani
Shugaban Iran Hassan Rouhani REUTERS/Denis Balibouse
Talla

Rundunar sojin Iran da ake kira Revolutionary Guards ta tabbatar da kama sojojin 10 da jiragen su biyu.

Kwamandan Sojan ruwan Iran Ali Fadavi y ace yanzu haka sun kamala gudanar da bincike kuma sun tabbatar da cewa jami’an na Amurka ba aikin liken asiri suke yi ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.